Hausa Songs

Umar MB – Shakallo

Download song Umar MB – Shakallo Mp3 Audio

Mawaki Kuma Makadi, Umar MB, Ya Sako Sabon Karamin Album Dinsa Mai Suna “Farin Wata Sha Kallo”.

Related Articles

Wannan Karamin Album Din Wanda Akafi Sani Da “Ep” Yayi Wakoki Guda 6 A Ciki, Duk Cikin Wakokin Babu Na Zubarwa.

Sannan Wakokin Yayisu Ne Kuce Duka Na Soyayya, Kamar Yanda Akasan Mawakin Shima Akwai Kokari Sosai Wajen Raira Wakokin Soyayya.


Umar MB – Shakallo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button