Hausa Songs

Umar MB – Zo Mu Zauna

 

Download song Umar MB – Zo Mu Zauna Mp3 Audio

Ku saukar da sabuwar wakar umar mb mai taken Zo mu zauna Wannan wakar ya fidda ta ne a sabon album dinsa mai taken “Farin Wata Sha Kallo“.

Related Articles

Wannan Album din sa ne na wannan shekarar ta 2021 kamad yadda mawaka suka saba sakin Album duk shekara.

Zo mu zauna dai wakace da akayi ta akan soyayya Wadda umar Mb Ya rera a album dinsa na Farin wata sha kallo.


Umar MB – Zo Mu Zauna Mp3 Download

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button