Scholarship

UNIVERSITY OF THE PEOPLE SCHOLARSHIP 2021

University of the people na bada scholarship ga dumbum dalibai dake a kasashe a fadin duniya. Wannan jami’a tana a kasar Canada wadda ke gabatar karatunta na Degree da gaba da Degree Online ga duk wanda keda sha’awa a duniya.

Domin cike wannan jami’a dama karanta cikakken bayani gameda ita sai a ziyarci wannan shafi: https://www.uopeople.edu/

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button