Hausa Music Videos

[VIDEO]: Kawu Dan Sarki – In Gallo

Kawu Dan Sarki ya saki wata bidiyon wata sabuwar wakar sa mai suna “In Gallo” wanda kwana uku daya gabata saki Audio din wannan waka mai suna Kawu Dan Sarki – In Gallo yanzu haka shine yasakar muku da bidiyon wannan waka ganin yanda mutane suka nuna sha’awarsu akanta.

Watch Now

Kawu Dan Sarki – In Gallo (Official Video) 2022

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button