Hausa Songs
[VIDEO]: Kawu Dan Sarki – Ribar So

Kawu Dan Sarki – Ribar So (Official Video) 2022
Mawaki Kawu Dan Sarki ya saki bidiyon sabuwar wakarsa mai suna “Ribar So” wannan waka tana da dadin kallo sosai gaskiya zanso ace kun kalli wannan waka dan ganewa idanuwanku.
Watch Now
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.