Hausa Music Videos

[VIDEO]: Mr442 – Mace

Mr442 – Mace Official Video 2022

Mr442 ya saki bidiyon wata sabuwar wakar sa mai suna “Mace” wannan waka dama a kwanakin baya saki Audio dinta toh a sakamakon yanayin yanda mutane suka nuna suna son wakar hakane yasa Mr442 yace zaiyi video dinta wanda yanzu haka Allah yayi anyi wannan bidiyo dan haka kowa zai iya kallonta.

Watch Now

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button