Hausa Music Videos

[Video]: Salim Smart – Da Yarda By Abdul M Shareef Ft. Ruky Alim

Salim Smart ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Da Yarda”. Wanda Abdul M Shareef dashi da Ruky Alim wannan waka tayi dadi sosai kuma tana da kyan gani a idanu.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Salim Smart – Da Yarda domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Salim Smart – Da Yarda

Watch Now

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button