Hausa Music Videos

[VIDEO]: Salim Smart – Kaddarar Masoya || Abdul M Shareef || Asiya Muhd || Hairat Abdullahi

Mawaki Salim Smart ya saki bidiyon wata sabuwar wakar sa mai suna “Kaddarar Masoya” tare da Hairat Abdullahi wadanda suka hau kan wannan waka sune Abdul M Shareef da Asiya Muhd.

Watch Now

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button