Education

WAEC HAS EXTENDED CONTINUOS ASSESSMENT UPLOAD 2022

Hukumar shirya jarrabawar WAEC (West African Examination Council) ta kara lokacin da makarantu zasu cigaba da dora Continues Assessment akan official portal na hukumar, CASS (Online Continuous Assessment Portal) domin kaucewa matsalar fitar result.

Hukumar na kira ga dukkan makarantu dasu hanzarta dorawa dalibai C.A (continuous Assessment) dinsu domin dashi ne dalibi zai samu damar iya cire result dinsa. Hukumar ta kara lokacin zuwa ranar Litinin 31st January, 2022 domin kowace makaranta ta samu cikakkiyar damar dorawa daliban  SSI da SSII (CASS I DA CASS II) dinsu domin  kaucewa haka zai jawo biyan kudi wanda hukumar zata sanya.

Wannan sanarwa ta fito daga bakin Officer-in- charge na hukumar  Mr. Ojo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button