Scholarship

World Bank Group Africa Fellowship program 2021

Hukumar bankin duniya wato world bank ta bude shafinta na bada tallafin karatu mai taken suna World Bank Group Africa Fellowship Program na shekarar 2022 ga daliban PhD wadanda ke a kashashen Africa.

Hukumar ta samar da wannan scholarship ne domin zaburar da zakakuran matasan dake a wannan nahiyar da kuma ganin sun samu damar tsayawa da kafafunsu.

Domin karanta cikakken bayani gameda wannan program dama yadda zaa cikeshi sai a ziyarci wannan link: Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button