Technology

Yadda Ake Dawo da National ID Card Idan Yabata ko An Sace

Barka da zuwa shafin ArewaTalent a wannan lokaci Insha Allahu zamu nuna maka hanyar da zaka dawo da National ID Card dinka idan yabata ko an sace cikin sauki.

Read more: Yusuf Maitama Sule University Kano Cut-Off Mark 2020/2021

Wadannan Sune Sababin Canja NIN:

  • Bata
  • Lalacewa
  • Sacewa
  • Canjin bayanan ka/ki

IDAN BATA NATIONAL ID CARD DINKA YAYI WAJIBENE KAMAR DA BAYANAI KAMAR HAKA:

  1. Shaidar sanar da yan doka (Police report).
  2. Takardar shaidar batan katin naka daga kotu (Court affidavit for loss of documents).
  3. Takardar shaidar biyan kudi (Evidence of payment (N500)
  4. Hoto guda daya (Photo ID)

IDAN LALACEWA YAYI SHIMA ZAKA BADA BAYANAI KAMAR HAKA:

  1. Dolene katawo da tsohon katin naka daya lalace a matsayin shaida (Evidence of the damaged NIN Slip)
  2. Takardar shaidar biyan kudi (Evidence of payment (N500)

IDAN SACEWA AKAYI ZAKA SAMAR DA WADANNAN BAYANAI KAMAR:

  1. Shaidar sanar da yan doka (Police report).
  2. Takardar shaidar batan katin naka daga kotu (Court affidavit for loss of documents).
  3. Takardar shaidar biyan kudi (Evidence of payment (N500)
  4. Hoto guda daya (Photo ID)

IDAN KUMA BAYANAI ZAKA CANJA DAKE BISA KATIN SHIMA ZAKA SAMAR DA BAYANAI KAMAR HAKA:

  1. Zaka zo da Slip na canjin dakayi bayan ka kammala (Transaction slip issued after modification was done)
  2. Takardar shaidar biyan kudi (Evidence of payment (N500)

Dukkanin wadannan canje-canje ana yinsune a online idan kuma akwai masu Internet Café mafi kusa dakai saika garzaya domin gyarawa idan kana da daya daga cikin wadannan matsaloli.

Rubutu Masu Alaka

Read more: Kokasan Tayaya Zaka Samu Kudi da Tsarin InksNation

Read more: Nigeria Police Force Physical Screening Exercise  2020: Date/Time

Read more: Bashi Wanda Babu Kudin Ruwa Kwatata Acikinsa 2020

Read more: Yadda Zaka Duba Date of Birth Dinka Dakasa a BVN Dinka 2020

Domin neman karin bayani ko kuma bamu wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.

Email: aminubyusuf20@gmail.com

WhatsApp: +2347010942309

Facebook: Arewa Talent

Instagram: ArewaTalent.Com.Ng

YouTube Channel: Al’ameen Tech

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button