Education

Yadda Ake Duba Jamb Result 2021

Hakika a kowane irin aiki yana da sakamako, kuma kowane dalibai zai so duba nasa sakamakon jarrabawar nan take kodai da wayane ko kuma da na’ura mai kwakwalwa (Computer).

Wannan sune hanyoyi mafi sauki da dalibi zai duba jarrabawarsa yana daga gida.

Hanyoyin sune kamar haka:

  • Jamb Registration Number:
  • Email Address:
  • Phone Number:

Wadannan abubuwan da aka jeru sune abubuwan da dalibi zai ta nada a kusa.

Domin duba naka sakamakon saika danna wannan link din: Check UTME Results

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button