Education

Yadda Ake Rijistar Kano Science and Technical Schools Board || 2020

Dalibai masu sha’awar shiga wannan makaranta sun fara yin rijista.

To akwai wasu abubuwan lura a yayin da ake yin rijistar Kano Science and Technical Schools Board Kano State. Amma jigon abinda yakamata amaida hankali akai shine shekarun haihuwar dalibi (Date of Birth).

Da shekarun haihuwarne za’ayi amfani wajen bude sakamakon jarrabawar da dalibi yayi anan gaba, kuma a lokacin da akeyin rijistar hukumar makarantar na turo bayanai kamar haka misali.

Your Pin registration is successful.

Your Username is

GCKN/21/SS/C11

Your Password is

09-06-2010

Click Continue to proceed with your registration.

To sai ayi printing dinsa a yadda yake a ajiye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button