Education

YADDA MACE ME AURE ZATAYI NYSC APPLICATION 2021

Hukumar NYSC (National Youth Service Corps) ta bawa mata masu aure da kuma marasa lafiya damar posting a jahar mijinsu (husband’s State of Domicile) domin sawwaka matsalolin da ake fuskanta.

Mata masu aure (Marital Ground):

Idan mace (Married Female Prospective Corps Members) ta kasance tanada aure sannan tanason ayi posting dinta a garin da mijinta yake zaune zata shiga Dashboard tayi uploading wadannan documents kamar haka:

  1. Marriage Certificate
  2. Evidence na change of name and husband domicile during registration
  3. Husband Means of ID (Drivers License, National ID card da sauransu)
  4. Letter daga husband employer
  5. Newspaper publication na canza suna

Mata marasa lafiya (Health Ground):

Idan mace (Married Female Prospective Corps Members) tana fama da matsananciyar rashin lafiya zata nuna a True Health Status a lokacin registration domin bata dama ayi posting dinta a jaharta zata dora wadannan documents kamar haka:

  1. Medical report from federal State or state General Hospital
  2. Doctor’s details

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button