Education
YADDA ZA’A BIYA NECO ‘CORRECTION OF NAME’ NA SSCE INTERNAL DAGA 2000-2018
Hukumar shirya jarrabawar Neco ta kara bunkasa portal dinta domin sawwakawa mutane yadda zasu magance matsalolin da suka shafi gyararraki kamar su correction of name, Non-Validation dadai sauransu a sawwake.
Hukumar ta sanya jerin abubuwa da dama da yadda za’ayi payment dinsu ta cikin wannan portal kamar:
- Remarking SSCE: Hukumar na karbar N7500 domin wannan tsari
- Exam Bag: Hukumar na karbar N10,000 domin wannan tsari
- Syllabus: Hukumar na karbar N1200 domin wannan tsari
- Four figure table: Hukumar na karbar N200 domin baka wannan jadawali
- Non-Validation (from 2019) Hukumar na karbar N5000 domin wannan tsari
- Correction of Name(2000-2018): Zaa biya hukumar N2500 domin wannan tsari
Domin karin bayani gameda wannan tsarika da ganin yadda za’a cikesu sai a ziyarci wannan shafi na hukumar:
Domin kira ko tura sako ga hukumar kai tsaye za’a iya tuntubarsu ta wadannan lambobi: 09070447256, 09070447255, 09070447254
support@neco.gov.ng