Technology

Yadda Zaka Bude Sahihin UBA Account Ta WhatsApp

Banking UBA ya fito da sawwakakkar hanyar bude account ta whatsApp (UBA ChartBanking) a inda zaka dora wannan lambar 09030010007 a whatsApp dinda.

Yadda zaka bude Account da abinda ake nema:

Dazarar ka dora wannan lamaba ka kuma yi masa Magana kamar hello kawai zakaji Mr. Leo yayi maka Magana. Bayan kabashi amsa zaku cigaba ta chart har izuwa karshe a inda UBA nan take zata turo maka da account Number din batare da bata lokaci ba.

Idan kanason ATM zakaje bankin domin karbarsa a inda zai baka damar sauke Mobile App nasu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button