Technology

Yadda Zaka Chanja Bayanan Bvn Dinka Ba Tare Da Kaje Banki Ba

Ga yadda zakuyi

amma fa ku sani wannan hanyar da ita kadai na sani kuma nidai sun gyara min Date Of Birth da kuma doramin email address a BVN dina.

Ka aika sakon bukatarka zuwa ga wannan adireshin email. info@nibss-plc.com.ng

Tare da cikakkiyar shedar cewa wannan BVN naka ne (NIN/Voters Documents) sannan dole ne ka rubuta details din da ke cikin BVN dinka don karin cikakkiyar sheda, misali:

BVN: 226****

Bank Enrolled BVN: FirstBank

First Name: Idris

Last Name: Umar

Date Of Birth: 01-05-1998

Phone Number: 0803***

Yanzu mu dauki misali kana son canja lambar wayar da ke jikin

BVN dinka, to sai kayi masu bayanin dalilin ka na son canja

lambar wayar.

Example:

SUBJECT: CHANGE BVN PHONE NUMBER

Hello,

I lost my bvn phone number as a result of my phone being stolen, I need change my phone number.

Here is my details.

BVN: 226****

Bank Enrolled BVN: FirstBank

First Name: Idris

Last Name: Umar

Date Of Birth: 01-05-1998

Old Phone Number: 0803***

New Phone Number: 0902***

(Amma fa wannan misali ne na bayar)

Sannan kada Name/Date Of Birth na jikin BVN ya banbanta

dana NIN/Voters Document dinka) idan har kuwa aka samu

akasin hakan to ba zasu yi maka aikin da ka bukata ba.

Bayan ka aika masu da sakon bukatarka to sai ka jira nan da

24hrs zasu gyara maka.

idan kuma har lokacin basu gyara maka ba to gaskiya dole sai

kaje kotu kayi affidavit sannan ka dauki hoton takardar ka tura

masu, insha Allah zasu gyara maka matukar ka cike

sharuddansu.

(Wassalam )

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button