Education

Yadda Zaka Duba Admission List Na KUST WUDIL 2021/2022

Kamar  yadda aka saba duk shekara akwai tsaffin dalibai da ake yayewa a kowace Jami’a ko Kwaleji dake fadin kasar nan haka na kuma ana diban sababbin dalibai wadanda suke da sha’awar fara karatu a makarantar da sukayi zabi.

Hukumar  makarantar KUST WUDIL ta bayar da tsarin yadda zaka duba Admission kana daga gida ba tare da wani bin layi ba, hukumar ta bayar da wannan sassakar hanya ne ta shafin makarantar  domin samawa dalibai sauki duba da yadda dukkan sha’anin makarantu ke neman komawa bisa yanar ta gizo-gizo.

Duba Admission

Duk wanda ke son dubawa zai shiga rubutun dake sama wanda aka rubuta Duba Admission.

Da zarar an shiga zai kaika izuwa shafin makarantar inda zaka riski jerin sunaye na dalibai da suka sami admission, domin samin wani saukin zaka iya amfani da akwatin search wace take a gefe inda zaka duba ta hanyar amfani da Jamb Number.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button