Networking

Yadda Zaka Duba Lambarka Ta MTN, Glo, Airtel Da 9mobile

  • MTN USSD CODE: *663#

Bayan ka danna *663# zakaga lambarka ta fito akan wayarka sannan kuma za’a turo maka da sakon lambar ta SMS

  • AIRTEL USSD CODE: *121*3*4#

Bayan ka danna *121*3*4# zakaga lambarka ta fito akan wayarka

  • 9MOBILE USSD CODE: *248#

Bayan ka danna *248# zakaga lambarka ta fito akan wayarka

  • GLO USSD CODE: *135*8#

Bayan ka danna *135*8# zakaga lambarka ta fito akan wayarka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button