Education

Yadda Zaka Karbi Neco Original Certificate Dinka

Kasan cewar muna ta karbar sakonni ba dare ba rana kan yadda za’a karbi original certificate na Neco kamar yadda muka fayyace na Hukumar Jarrabawar WAEC a baya. Hakan yasa mukaga ya dace ayi muku bayanin abubuwan da ake bukata da yadda za’a karbi wannan certificate ga dumbum daliban da suka zauna wannan jarrabawa ta Neco.

READ MORE: Ankara Bude Shirin Nan Na SurvivalFund

ABUBUWAN DA AKE BUKATA:

  1. Result Slip: Result slip shine wanda dalibi ke fitarwa a internet café  a yayin da sakamakon jarrabawar ya fito.
  2.  Exam Card: Shine katin da jerin subjects din da ka zana suke jiki.
  3. Za’a biya N1000: Za’a tafi da wannan kudi zuwa offishin neco mafi kusa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button