Education
YADDA ZAKA SAMU SAMA DA MAKI 300 A JARRABAWAR JAMB/UTME
Kasancewar jarrabawar UTME kofa ce wadda sai da ita ne zaka iya shiga Jami’a, Colleges da polytechnics yasa ake da bukatar lallai dalibi ya samu maki kamar dari 200 zuwa zama ta yadda zai samu damar cigaba da karatun gaba da secondary yasa hukumar Jamb ta samar da wannan Past Questions don shirya dalibai bisa wannan jarrabawa.
Idan dalibi ya zauna ya karanta wannan past Questions daki daki to akwai kyakkyawan zaton samun duk abinda ake buri. ga jerin past Questions na subjects kamar English, Lit. in English, Physics, Math chemistry, Biology da economics domin karantawa.
Jamb Past Questions 2021