Hausa Hip-Hop

YoungKido – Headshot Fasakai (Official Audio) 2021

Matashin mawakin nan mai tasowa wanda akafi sani da YoungKido yakara sakin sabuwar wakarsa mai taken suna “Headshot Fasakai“.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button