Education

Yusuf Maitama Sule University Cut Off Mark 2020/2021

Yusuf Maitama Sule University Cut Off Mark 20202021

Yusuf Maitama Sule University Cut Off Mark 2020/2021

Barka da zuwa shafin Arewa Talent a wannan lokaci munzo muku da abinda kuka dade kuna jira, A jiyane makarantar Yusuf Maitama Sule University Kano suka fitar da Cut-Off Mark dinsu na shekarar 2020/2021.
Read more: [Jamb]: Yadda Ake Cire Jamb Original Result Slip 2020


REGISTRATION FOR 2020/2021 ADMISSIONS SCREENING EXERCISE

Duk daliban da suka zabi makarantar Yusuf Maitama Sule University Kano a farko a rijistar da sukayi na Jamb Registration na 2020, Ana gaiyatarsu dasu ziyarci wannan shafi University Website (www.nwu.edu.ng) za’a farane daga ranar Laraba 26″ August zuwa ranar Laraba 7th October, 2020 (6 sati shida). 

PROGRAMMES AND CUT-OF MARK
 
220 and above                            
  1. MBBS, MEDICINE & SURGERY   

180 and above

  1. ANATOMY
  2. BIOCHEMISTRY
  3. PHYSIOLOGY                           
  4. COMPUTER SCIENCE
  5. INTERNATIONAL STUDIES
170 and above
  1. ACCOUNTING 
  2. BUSINESS ADMINISTRATION
  3. ECONOMICS 
  4. GEOGRAPHY 
  5. BIOLOGY
  6. INFORM. & COMM. TECH.          
  7. ISLAMIC STUDIES
  8. HISTORY & INT’L STUDIES
  9. EDUCATION BIOLOGY
  10. EDUCATION ISLAMIC STUD.
  11. LIBRABRY & INFORM. SCI.
160 and above 
  1. ARABIC STUDIES
  2. CHEMISTRY 
  3. ENGLISH LANGUAGE
  4. HISTORY
  5. ENTERPRENEURSHIP
  6. HAUSA
  7. EDUCATION ARABIC 
  8. EDUCATION ENGLISH               
  9. EDUCATION ECONOMICS
  10. EDUCATION MATHEMATICS 
  11. EDUCATION PHYSICS 
  12. EDUCATION CHEMISTRY
  13. EDUCATION GEOGRAPHY
  14. EDUCATION HISTORY 
  15. MATHEMATICS
Wannan shine Cut-off Mark din da Yusuf Maitama Sule University Kano ta bayar wanda duk wani dalibi wanda yasan score dinsa na Jamb yakai abinda suke bukata to zai iya iya ziyartar wannan shafin (www.nwu.edu.ng) domin yayi rijista.

Rubutu Masu Alaka:

Read more: [MTN]: Yadda Ake Night Browsing Na MTN 2020
Read more: [Jamb]: Yadda Zaka Duba Examination Slip Dinka Na Jamb 2020/2021

Domin neman karin bayani ko kuma bamu wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.

Email: aminubyusuf20@gmail.com

WhatsApp: +2347010942309

Facebook: Arewa Talent

Instagram: ArewaTalent.Com.Ng

YouTube Channel: Al’ameen Blog

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button