Education

Sakamakon Jarrabawar Post UTME Result Na Yusuf Maitama Sule University, Kano Yafito 2020/2021

A yau ne Alhamis Hukumar makarantar Yusuf Maitama Sule University, Kano ta saki sakamakon jarrabawar Post UTME Result na Shekarar 2020.

Kamar yadda akayi Post UTME Examination hakana sakamakon jarrabawar ya fito, domin ganin naka sakamakon jarrabawar sai kabi wadannan hanyoyi kamar haka:

Yadda Ake Duba Post UTME Result Din:

  1. Zaka fara shiga portal din makarantar https://www.nwu.edu.ng/
  2. Daga nan saika duba saman portal din zakaga inda aka rubuta Admission saika danna zai kara budema 2020 Admission saika danna shi.
  3. Zai kawoka shafi wanda a kasan shafin zakaga inda aka rubuta a sanya DE/UTME Number saika sanya taka a wajen sai kuma kadanna Continue.
  4. Zai kara budemaka shafin da zakaga Result, saika danna Post Utme Result.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button