Education

Yusuf Maitama Sule University Kano Ta Fara POST UTME da DE Online Screening 2021/2022

Hukumar Makarantar Yusuf Maitama Sule University Kano sun fara online Screening na POST UTME da kuma DE wato (Direct Entry), na daliban da suka zabi makarantar a shekarar 2021.

Hukumar ta sanar da fara screening din na dalibai a official website na makarantar domin dukkan dalibai su zama sun sani.

Anfara Screening din a yau talata 1st February, 2022 sannan kuma za’a rufe a ranar 15th February, 2022 wato mako biyu kenan aka baiwa dalibai domin kammalawa gaba daya.

Duba da yadda hukumar makaranatar ta fidda sati biyu (2weeks) ya kamata dukkan dalibai da su hanzarta wajen yi akan lokaci domin kada asami wani akasi.

Dalibin da ya cancanta yasami gurbin karatu sai yakasance yana da abubuwa kamar haka:

  1. Maitama Sule Universty ita yazaba a zabin faro (First choice).
  2. Yazama yana da Credit 5 hade da Mathsmatics da kuma Engilsh a SSCE dinsa wadanda basu huce two sittings ba na UTME da kuma DE.
  3. Yazama an sami abinda makarantar take bukata na cut-off mark na programme din da aka nema.

PROGRAMMES CUT – OFF MARK

S/NCOURSEUTME CUT-OFF MARK
1MEDICINE & SURGERY220
   
2HUMAN ANATOMY    170
3BIOCHEMISTRY
4PHYSIOLOGY
5COMPUTER SCIENCE
6INTERNATIONAL STUDIES
   
7ACCOUNTING          160
8BUSINESS ADMISTRATION
9ECONOMICS
10GEOGRAPHY
11BIOLOGY
12INFORMATION & COMMUNICATION TECHNOLOGY
13ISLAMIC STUDIES
14HISTORY & INTERNATIONAL STUDIES
15EDUCATION BIOLOGY
16EDUCATION ISLAMIC STUDIES
17LIBRARY & INFORMATION SCIENCE
   
18ARABIC              150
19CHEMISTRY
20ENGLISH LANGUAGE
21HISTORY
22ENTREPRENEURSHIP
23HAUSA
24EDUCATION ARABIC
25EDUCATION ENGLISH
26EDUCATION ECONOMIC
27EDUCATION MATHEMATICS
28EDUCATION PHYSICS
29EDUCATION CHEMISTRY
30EDUCATION GEOGRAPHY
31EDUCATION HISTORY
32MATHEMATICS 
33PHYSICS 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button