Education

Yusuf Maitama Sule University, Kano ta Fitar da Yadda Za’ayi Registration 2020/2021

Hukumar makarantar jami’ar Yusuf Maitama Sule University, Kano ta fitar da jadawalin yadda dalibai zasuyi registration a shafinta na yanar gizo.

Wannan sanarwa ta fitone daga ofishin Registrar na jami’ar Suleiman Saleh Ag. Hakana hukumar makarantar tace duka wadanda suka nemi admission a wannan makaranta 2020/2021 sannan yazama makarantar ce zabinsu na farko a rijistar Jamb (First Choice), Dalibi zai dora da yin rijista Online domin tantancewa (Screening) kuma sannan za’a rufe wannan tantancewa ranar Juma’a 29 January, 2021.

Wadanda suka cancanta a tantance su:

  • Dalibi wajibine yazama Yusuf Maitama Sule University, Kano itace zabinsa na farko.
  • Dalibi sai ya kasance yana da Credits guda 5 a sakamakon jarrabawarsa na SSCE hade da Turanci da Lissafi (Maths and English).
  • Dalibi sai yazama yana da maki akan subject din da zaiyi karatu akai kamar haka:
S/NPROGRAMMESUTME CUT-OFF MARKS
11. MBBS, MEDICINE & SURGERY220 and above
    22. ANATOMY
3. BIOCHEMISTRY                             
4. PHYSIOLOGY
5. COMPUTER SCIENCE
6. INTERNATIONAL STUDIES
    180 and above
      37. ACCOUNTING
8. BUSINESS ADMINISTRATION
9. ECONOMICS
10. GEOGRAPHY
11. BIOLOGY
12. INFORMATION & COMM. TECH.
13. ISLAMIC STUDIES
14. HISTORY & INT’L STUDIES (combined)
15. EDUCATION BIOLOGY          
16. EDUCATION ISLAMIC STUDIES
17. LIBRARY & INFORMATION SCIENCE
      170 and above
              418. ARABIC STUDIES
19. CHEMISTRY
20. ENGLISH LANGUAGE
21. HISTORY
22. ENTREPRENEURSHIP
23. HAUSA
24. EDUCATION ARABIC
25. EDUCATION ENGLISH
26. EDUCATION ECONOMICS
27. EDUCATION MATHEMATICS
28. EDUCATION PHYSICS
29. EDUCATION CHEMISTRY
30. EDUCATION GEOGRAPHY
31. EDUCATION HISTORY
32. MATHEMATICS    
              160 and above

Domin samun cikakken Karin bayani sai a danna wannan link: POST UTME 2020

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button